Graphic: Body of a young man brought out of a well in Gombe State
"Matashi Ya Halaka Kansa Ta Hanyar Fadawa Rijiya A Jihar Gombe
Shi da wannan bawan Allah mai suna Habu, mazaunin unguwar Jekadafari a
garin Gombe, ya je ya fada cikin wata rijiya da ake wa lakabi da Rijiyan
Ba'are ne da kansa, ba tare da wani ya tura shi ba. Lamarin ya auku ne a
daren jiya, inda bayan an gano cewa ya fada rijiyar ne sai aka yashe ta
aka ciro gawarsa.
Wasu daga cikin mutanen dake yankin da larin
ya auku, suna yada jita-jitar cewa wai don an hani shi budurwar da ya ke
nema da aure ne ya je ya fada rijiyar. Amma a yayin jin ta bakin daya
daga cikin abokansa, ya shaidawa majiyarmu cewa yana da tabin hankali ne"
No comments:
Post a Comment